BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Jam'iyyar LP ta saka ranar babban taronta na ƙasa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Mutumin da ya ƙwashe shekaru yana ɗaukar hotonun zartar da hukuncin kisa
Wasu daga cikinsu an aiwatar da hukuncin kisan a kansu yayin da wasu kuma ake ci gaba da tsare a gidan yari. Ya kuma gana da ƴan uwan waɗanda abin ya shafa.
Wace fallasa aka yi wa Trump, Bill Gates da ɗan Sarauniyar Ingila a cikin sabbin bayanan Epstein?
Sabbin bayanan da aka fitar a ranar Juma'a sun ƙunshi shafuka miliyan uku da hotuna 180,000 a bidiyoyo 2,000.
Abin da aka tattauna a taron raya yankin arewa maso yammacin Najeriya
Hukumomi da sauran masu ruwa da tsaki a shiyyar arewa maso yammacin kasar na ci gaba da bayyana fatan su wajen ganin an shawo kan matsalolin da suka addabi yankin.
Mene ne asali da hikimar yi wa jarirai aski?
Hausawa da wasu ƙabilun Najeriya kan aske jariransu (maza da mata) a kwanakin farko na haihuwarsu, kamar yadda ala'dunsu suka tanadar.
'Yadda gungun maza suka yi min fyaɗe a ranar aurena'
A watan Yulin 2005, wata bakwai bayan aukuwar lamarin ne muka sake wani auren da Harry, sannan muka tafi shaƙatawa.
Shettima ya karɓi gwamnan Taraba a APC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Dabarun yin bacci cikin minti biyu, ko kuna aiki
Amma masana sun ce tunanin fara bacci cikin sauri zai iya jefa mutum cikin damuwa.
Yadda ƙwayoyin cutar sanyin al'aura ke barazanar bazuwa a ƙasashen duniya
Bincike na baya-bayan nan ya nuna cewa sabbin nau'in ƙwayoyin cutar da aka samu daga ƙwayayen halittu biyu na iya haifar da yaɗuwar cutar da ke shiga al'aura da sauran jikin mahaifa a duniya baki ɗaya.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 2 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 1 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 1 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 1 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, United ta ci wasa na uku a jere karkashin Carrick
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 01 zuwa 06 ga Fabrairu 2026
Mateta zai tafi AC Milan, Carrick na son dawo da Rashford a Man Utd
Jean-Philippe Mateta ya ƙulla yarjejeniya da AC Milan har zuwa 2030, Newcastle ta yi watsi da tayin Fulham na fam miliyan 20 kan Joe Willock, Michael Carrick na son dawo da Marcus Rashford Manchester United idan har ya ci gaba da aikin koci a Old Trafford.
Champions League: Benfica za ta ƙara fafatawa da Real Madrid a wasan cike gurbi
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Talata 27 zuwa 30 ga Janairun 2026
Man U da City da Madrid na rububin Lautaro Rivero, Arsenal za ta bayar da Jesus da Martinelli
Curtis Jones na Liverpool yana jan hankalin Inter Milan, yayin da Gabriel Jesus da Gabriel Martinelli za su iya komawa La Liga. Akwai yiwuwar Joshua Zirkzee ya ci gaba da zama a Gasar Premier.
Champions League: Ƙungiyoyin da suka kai zagayen 16 da waɗanda suka gaza
Biyar daga cikin ƙungiyoyi shida na Ingila da ke fafatawa a gasar ta Zakarun Turai sun kai zagaye na gaba kai-tsaye.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Muna nan a matsayin shugabannin PDP - Turaki
Shugaban jam'iyyar, wanda aka zaɓa a lokacin babban taron Ibadan a watan Nuwamban 2025 ya ce za su bi matakan shari'a domin tabbatar da shugabancin su a PDP.
Manyan cibiyoyi biyar da aka fi safarar bayi a Afirka
A wurare da dama a nahiyar Afirka akwai alamun cinikayyar bayi waɗanda suka da tashin hankali.
Takardun kuɗin ƙasashe 10 mafiya rashin daraja a 2026
A cewar mujallar Forbes, ana sauya dalar Amurka ɗaya da dubban dalolin kuɗaɗen wasu ƙasashen.
Mece ce makomar mataimakin gwamnan Kano?
Bayan komawar gwamnan Kano Abba Kabir jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, hankali ya koma kan mataimakinsa Aminu Abdulsalam wanda tuni wasu suka fara kiraye-kirayen ya ajiye aiki don raɗin kansa.
'Abin da ya sa ba za mu amince da zaɓen da Shugaban INEC zai gudanar ba’
Matsayar majalisar ta samo asali ne bayan wani taƙaitaccen bayani na shari'a da ake zargin shugaban hukumar ya rubuta wanda ke nuna cewa ya amince da batun cewa ana yi wa Kirista kisan kiyashi a Najeriya.
Kotu ta rusa shugabancin PDP karkashin Tanimu Turaki
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 30 ga watan Janairun 2026.
Yadda Nijar ta zargi Faransa, Benin da Ivory Coast da hannu a kai mata hari
Ma'aikatar tsaron Nijar ta ce an kashe 20 daga cikin maharan, an kuma kama wasu 11, yayin da aka kashe sojojin Nijar hudu.
Abubuwa bakwai da za su iya faruwa idan Amurka ta kai wa Iran hari
Daga sauyin gwamnati zuwa mayar da martani, BBC ta yi duba kan abubuwa bakwai da za su iya faruwa idan Amurka ta kaddamar da hari kan Iran.
Abin da zai sha bamban idan Amurka ta kai wa Iran hari a wannan karo
Makeken jirgin ruwan yaƙin Amurka da ake kira USS Abraham Lincoln da wasu makaman sun nufi yankin Gabas ta Tsakiya kamar yadda rahotanni suka nuna.
NNPP ta soki masu kiran cewa mataimakin gwamnan Kano ya yi murabus
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 29 ga watan Janairun 2026.
'Sun ce za su kashe mu ko da an biya kuɗin fansa'
Ta ce baya ga mutane 11 da aka sace daga gari ɗaya, akwai wasu saura da aka tattaro daga wasu wurare aka haɗa su wuri ɗaya.
Makwancin Sheikh Ahmad Al Tijani a Moroko
Yayin da Fes el-Bali ya kasance birni na ƴan Moroko, kasancewar kabarin Sheikh Ahmad Tijjani a birnin ya sanya ya zama wuri mai matuƙar muhimmanci ga Musulman Afrika da ma duniya baki daya.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.





























































